Tatsuniyoyin Hausa

Tatsuniyoyin Hausa

Afri-Florecer
Sep 8, 2024
  • 22.2 MB

    Taille de fichier

  • Android 5.0+

    Android OS

À propos de Tatsuniyoyin Hausa

Littafin Tatsuniyoyi na Hausa

Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.

 Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,

1.Dandali

2.Dakin wata tsohuwa

3.Daki ko zauren dattijo

4.Dakin kwanan samari

Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don thon lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.

misalin tatsuniya

* Tatsuniyar gizo da koki

* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.

application sauke wannan zuwa wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan app.

Mungode !!

Voir plus

What's new in the latest 7.1.0

Last updated on Sep 8, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Voir plus

Vidéos et captures d'écran

  • Tatsuniyoyin Hausa Affiche
  • Tatsuniyoyin Hausa capture d'écran 1
  • Tatsuniyoyin Hausa capture d'écran 2
  • Tatsuniyoyin Hausa capture d'écran 3
  • Tatsuniyoyin Hausa capture d'écran 4
APKPure icône

Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure

Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!

Téléchargement APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies