O Tatsuniyoyin Hausa
Littafin Tatsuniyoyi na Hausa
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin dare.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Ana kuma danganta labarin da kwari kamar Gizo da Koki, da sauran su. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
sauke wannan aplikacja Zuwa Wayarku domin samun cikakken littafin tatsuniyoyin hausa.
Dan Allah kada ku manta kuyi oceń wannan app.
Mungode !!
What's new in the latest 7.1.0
Informacje Tatsuniyoyin Hausa APK
Stare wersje Tatsuniyoyin Hausa
Tatsuniyoyin Hausa 7.1.0
Tatsuniyoyin Hausa 7.0.0
Tatsuniyoyin Hausa 6.2
Tatsuniyoyin Hausa 6.1

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure
Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!