Abincin Gargajiya Na Hausawa
Tentang Abincin Gargajiya Na Hausawa
Saya iren abincin gargajiya na hausawa tun lokinin iyaye da kakanni
Kalmar al'ada, kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato "ADATAN" wadda mengambil nufin dabi'a da alias saba da ita. Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa. Untuk! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada saya yake nufi? Seorang tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda alias saba da ita, ta yau da kullum.
Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni, wanda suka hadarda;
1- 'Danwake
2- Dankali
3 - kunu / koko
4- Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7- Gyada
8 - Nakiya
9 - Tuwon salla
10- Dambu
11 - Dibilan
12- Alkaki
13- Masa / waina
14 - Kunun zaƘi
15 - Dawo
16 - Safala (gayan tuwo)
17- Bula
18- Rogo
19 - Tuwon masara
20 - Maye-maye
Da Sauransu ....
Kada ku manta kuyi menilai aplikasi na wannan, mungode ..
What's new in the latest 3.0.0
Informasi APK Abincin Gargajiya Na Hausawa
Versi lama Abincin Gargajiya Na Hausawa
Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0
Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1
Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.0
Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!