Abincin Gargajiya Na Hausawa
关于Abincin Gargajiya Na Hausawa
Ire iren abincin gargajiya na hausawa tun lokacin iyaye da kakanni
Kalmar al'ada,kalma ce wadda Hausawa suka aro daga harshen Larabci wato“ADATAN”wadda take nufin dabi'a da aka saba da ita。 Wannan ne ya sa Hausawa suka ari kalmar suka yi mata kwaskwarima suka hausantar da ita wadda ta koka al'ada fa harshen Hausa。至! Yanzu idan Bahaushe ya ce al'ada me yake nufi? Tamu fahimta idan Bahaushe ya ce al'ada yana nufin duk wata hanya wadda aka saba da ita,ta yau da kullum。
Akwai nau'ikan abinci masu maturkar burgewa wanda muka gada tun iyaye da kakanni,wanda suka hadarda;
1-'Danwake
2-丹卡利
3- kunu / koko
4-Ƙuli-Ƙuli
5- Zogale
6- Tuwon kulli
7-嘉达
8- Nakiya
9- Tuwon salla
10- Dambu
11-迪比兰
12- Alkaki
13- Masa / waina
14-KununzaƘi
15-达沃
16-萨法拉(gayan tuwo)
17-布拉
18-罗戈
19- Tuwon masara
20- Maye-maye
Da Sauransu ....
Kada ku manta kuyi rate na wannan application,mungode ..
最新版本3.0.0的更新日志
Abincin Gargajiya Na Hausawa历史版本
Abincin Gargajiya Na Hausawa 3.0.0
Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.1
Abincin Gargajiya Na Hausawa 2.0
在APKPure上极速安全下载应用
一键安装安卓XAPK/APK文件!