Arewa nishadi

Arewanishadi
Nov 15, 2022
  • 14.5 MB

    Ukuran file

  • Android 4.4+

    Android OS

Tentang Arewa nishadi

Acikin Wannan Manhajar Zaku iya Kallon Fina Finai Fassarar Hausa Cikin Sauki

Zaku iya Amfani da Wannan Aplikasi din na Arewanishadi, Wajan Kallon Fina Finai Fassarar Hausa, indiyan Hausa da Fina Finan Hausa Sababbi da Tsofaffi, da Wakokin Hausa da Musha Dariya da Labarai masu kayatarwa, Ingin Aplikasi din ya Tattara Muku Komai A Waje Daya Cikin Sauki Zaka iya Kallo Akai Sannan Zaka iya Sauke Abubuwan da suke kai a wayarka Cikin Sauki.

Aplikasi Abubuwan da suke cikin wannan sune karamar haka:

hausa India

fassarar algaita dub studio

film hausa

komedi hausa

wakokin hausa hiphop

lagu hausa

wakokin hausa video da audio

musha dariya

fassarar sultan india hausa

fasarar Arewa24

tarkon kauna

agen ragaf fassarar hausa

dadin kowa sabon salo

kwana casa'in Arewa24

fina finan hausa

koyarwa da hausa

labaran duniya

hotunan hausawa

sanarwa

tattaunawa

nishadantarwa da yaren hausa

fadakarwa

Duk wani abu daya danganci harden hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa zaka iya samun su ne acikin wannan application din Na Arewanisadi kadai,

Ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din Mu Na https://www.arewatrending.com

aplikasi domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wantan din Na Arewanishadi

Tampilkan SelengkapnyaTampilkan sedikit

What's new in the latest 4.0

Last updated on 2022-11-15
Ku Sauke Wannan Application din Domin Kallon Fina Finai Fassarar Hausa Cikin Sauki

Versi lama Arewa nishadi

Arewa nishadi 4.0

Nov 15, 202214.5 MB
Unduh

Arewa nishadi 6.0

Jun 17, 201912.1 MB
Unduh

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure