Arewa nishadi

Arewanishadi
Nov 15, 2022
  • 14.5 MB

    File Size

  • Android 4.4+

    Android OS

About Arewa nishadi

Acikin Wannan Manhajar Zaku iya Kallon Fina Finai Fassarar Hausa Cikin Sauki

Zaku iya Amfani da Wannan Application din na Arewanishadi, Wajan Kallon Fina Finai Fassarar Hausa, indiyan Hausa da Fina Finan Hausa Sababbi da Tsofaffi, da Wakokin Hausa da Musha Dariya da Labarai masu kayatarwa, Wannan Application din ya Tattara Muku Komai A Waje Daya Cikin Sauki Zaka iya Kallo Akai Sannan Zaka iya Sauke Abubuwan da suke kai a wayarka Cikin Sauki.

Abubuwan da suke cikin wannan application sune karamar haka:

indian hausa

fassarar algaita dub studio

hausa movies

hausa comedy

wakokin hausa hiphop

hausa songs

wakokin hausa video da audio

musha dariya

fassarar sultan indian hausa

fassarar Arewa24

tarkon kauna

agent ragaf fassarar hausa

dadin kowa sabon salo

kwana casa'in Arewa24

fina finan hausa

koyarwa da hausa

labaran duniya

hotunan hausawa

sanarwa

tattaunawa

nishadantarwa da yaren hausa

fadakarwa

Duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa zaka iya samun su ne acikin wannan application din Na Arewanisadi kadai,

Ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din Mu Na https://www.arewatrending.com

domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application din Na Arewanishadi

Show MoreShow Less

What's new in the latest 4.0

Last updated on 2022-11-15
Ku Sauke Wannan Application din Domin Kallon Fina Finai Fassarar Hausa Cikin Sauki

Old Versions of Arewa nishadi

Super Fast and Safe Downloading via APKPure App

One-click to install XAPK/APK files on Android!

Download APKPure