Kabiru Gombe-Waye mai sallah

doctor kiyawa
Jan 21, 2018
  • 73.5 MB

    Ukuran file

  • Android 4.0+

    Android OS

Tentang Kabiru Gombe-Waye mai sallah

Kabiru Gombe-Waye mai sallah secara offline Mp3

Assalama alaikum.....wannan application mai suna "Hadarin Zina by Gadon Kaya" anyi shine kyauta wadda baya bukatar mutum ya kunna data nashi na wayarshi.

Sheik Kabiru Gombe malamine na addini musulunci bisa koyarwar al kitabu was sunnah sannan kuma haiffafan garin Gombe ne

malam yayi karatu daban daban sannan kuma akashe da yawa...muna adduar Allah yasakawa malam da alkhairi..mukuma da zamu saurara Allah Ya bamu damar amfani da abinda zamuji.

dadi da kari a duk lokacin da kukeson sauraron wasu appliction namu to ku shiga google store ku rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin appliction da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mun gode

Tampilkan SelengkapnyaTampilkan sedikit

What's new in the latest 1.0

Last updated on Jan 21, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Versi lama Kabiru Gombe-Waye mai sallah

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure