KARIN MAGANA A HAUSA

KARIN MAGANA A HAUSA

SLJ7000
Nov 27, 2018
  • 3.2 MB

    Ukuran file

  • Android 4.1+

    Android OS

Tentang KARIN MAGANA A HAUSA

Karin magana a hausance ko kuma da harshe hausa

KARIN MAGANAR HAUSA

Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.

Ko wane jinsi na Hausawa na amfani da karin magana a cikin zance na yau da kullum amman an fi samun yawan karin magana a wurin wadan nan jinsi na Hausawa.

(1)Yan Daudu,

(2)Mata,

(3)Maroka,

(4)Mawaka,

(5)Mahauta,

(6}Yan wasan kwaikwayo,

(7)Rubutun Zube,

(8)Tatsuniya

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 1.0

Last updated on Nov 27, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • KARIN MAGANA A HAUSA poster
  • KARIN MAGANA A HAUSA screenshot 1
  • KARIN MAGANA A HAUSA screenshot 2
  • KARIN MAGANA A HAUSA screenshot 3

Versi lama KARIN MAGANA A HAUSA

ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies