Fassarar Littafin Ahdhari

Fassarar Littafin Ahdhari

  • 10.0

    1 Ulasan

  • 1.2 MB

    Ukuran file

  • Android 3.0+

    Android OS

Tentang Fassarar Littafin Ahdhari

Wannan fassarar littafin Ahdhari ne wanda Ke bayani kan ibada sebuah Musulunci.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara ga tabbata fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan Fassarar Littafin Ahdhari ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya Mafi sauki wajen Yada sako sebuah cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta buga littafi sebuah rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki sebuah matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan AIKI na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan memperbarui yanzu Dan ya Zama daidai da aplikasi di na, na haji da Umrah Domin dada saukaka shi ga mai Karatu.
Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 1.0

Last updated on Oct 17, 2016
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Fassarar Littafin Ahdhari poster
  • Fassarar Littafin Ahdhari screenshot 1
  • Fassarar Littafin Ahdhari screenshot 2

Versi lama Fassarar Littafin Ahdhari

ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies