Kula Da Miji

Kula Da Miji

Afri-Florecer
Aug 28, 2024
  • 21.7 MB

    Ukuran file

  • Android 4.4+

    Android OS

Tentang Kula Da Miji

Yadda Zan Kula Da Miji Na

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki bersinar berlimpah yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.

Amma di ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.

- Ki bashi abinci a baki

- Ki bashi ruwa ya sha

- Idan ya dawo daga office/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi

- Ki kai masa ruwan wanka

- Ki kuma cuda masa bayansa

- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai

- Ki kwantar masa da hankali

- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki

- Ki kasance mai damuwa dashi a koda yaushe

- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi

- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa

- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Aplikasi Domin samu cikakken bayani sauke wannan sannan kayi rate nasa

Mungode.

'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa mace damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.

Allah yasa mu dace, amin!!

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 6.2.0

Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Kula Da Miji poster
  • Kula Da Miji screenshot 1
  • Kula Da Miji screenshot 2
  • Kula Da Miji screenshot 3
  • Kula Da Miji screenshot 4
  • Kula Da Miji screenshot 5

Informasi APK Kula Da Miji

Versi terbaru
6.2.0
Android OS
Android 4.4+
Ukuran file
21.7 MB
Pengembang
Afri-Florecer
Available on
Unduh APK dengan Aman dan Cepat di APKPure
APKPure menggunakan verifikasi tanda tangan untuk memastikan unduhan APK Kula Da Miji yang bebas dari virus untuk Anda.

Versi lama Kula Da Miji

Kula Da Miji 6.2.0

21.7 MBAug 28, 2024
Unduh

Kula Da Miji 6.1.0

23.0 MBSep 21, 2023
Unduh

Kula Da Miji 5.2

4.2 MBAug 29, 2021
Unduh

Kula Da Miji 5.1

4.2 MBFeb 27, 2019
Unduh
ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies