Kula Da Miji

Kula Da Miji

Afri-Florecer
Aug 28, 2024
  • 21.7 MB

    Dung lượng tệp

  • Android 4.4+

    Android OS

Giới thiệu về Kula Da Miji

Yadda Zan Kula Da Miji Na

Don mata kawai, ban yarda wani namiji ya karanta ba, ehe!

Amarya/Uwar gida ki sani, lallai biyayya ga mijinki shine abunda yafi dacewa dake matukar ba umarni yayi miki da sa6awa Allah ba. Saboda babu biyayya ga wani mahaluki cikin sa6awa mahalicci.

Amma in ba haka ba duk abinda ya kamata kiyi masa na kyautatawa kiyi masa.

- Ki bashi abinci a baki

- Ki bashi ruwa ya sha

- Văn phòng Idan ya dawo daga/kasuwa ki tarbeshi, ki kuma kar6i abunda ya shigo dashi

- Ki kai masa ruwan wanka

- Ki kuma cuda masa bayansa

- Kiyi hira dashi ki gaya masa dadadan kalamai

- Ki kwantar masa da hankali

- Kuma ki kasance mai yawan shagwa6a a wajen mijinki

- Ki kasance mai damuwa dashi và koda yaushe

- Ki guji duk wani abunda xai 6ata masa rae sannan ki tsakaita kishi akanshi

- Ki girmama dukkan ‘yan uwansa da abokansa

- Ki martaba dukkan bukatunsa na yau da kullum da hakane xaki xama 'yar lele gurin mijinki, xai kula da dukkan bukatunki sannan kuma xai ringa faranta miki kamar yadda kema kike faranta mishi ko fiye. Xai yi wuya ya kawo miki kishiya.

Domin samu ciakken bayani sauke Wannan ứng dụng sannan kayi tỷ lệ nasa

Mungode.

'Yar uwa da xaki gane, wadannan sune hanyoyi dake bawa chùy damar mallakar mijinta basai taje gurin boka ba.

Allah yasa mu dace, ameen!!

Hiển thị nhiều hơn

What's new in the latest 6.2.0

Last updated on Aug 28, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Hiển thị nhiều hơn

Video và ảnh chụp màn hình

  • Kula Da Miji bài đăng
  • Kula Da Miji ảnh chụp màn hình 1
  • Kula Da Miji ảnh chụp màn hình 2
  • Kula Da Miji ảnh chụp màn hình 3
  • Kula Da Miji ảnh chụp màn hình 4
  • Kula Da Miji ảnh chụp màn hình 5

Thông tin APK Kula Da Miji

Phiên bản mới nhất
6.2.0
Android OS
Android 4.4+
Dung lượng tệp
21.7 MB
Nhà phát triển
Afri-Florecer
Available on
Tải APK an toàn và nhanh chóng trên APKPure
APKPure sử dụng xác minh chữ ký để đảm bảo tải APK miễn phí virus cho Kula Da Miji.

Phiên bản cũ của Kula Da Miji

APKPure biểu tượng

Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure

Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!

Tải về APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies