Tentang Magana Jari Ce Littafi Na 2
Saurari Magana Jari Ce Littafi Na 2 wanda Ahmad Isah Koko ya karanta.
Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Magana Jari Ce Littafi Na 2 wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littafin a kowane lokaci.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
What's new in the latest 1.2
Informasi APK Magana Jari Ce Littafi Na 2
Versi lama Magana Jari Ce Littafi Na 2
Magana Jari Ce Littafi Na 2 1.2
Magana Jari Ce Littafi Na 2 1.1

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure
Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!