Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

ZaidHBB
Aug 17, 2020
  • 22.4 MB

    Ukuran file

  • Android 4.1+

    Android OS

Tentang Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Musulmi Na Gari da sauransu.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Aplikasi Wannan mai suna Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Musulmi Na Gari, da ma wasu.

Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus track (wa'azi) da ke kunshe aplikasi cikin din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Haka zalika aplikasi wannan na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB toko sai kuyi pencarian don ganin kundin.

Tampilkan Selengkapnya

What's new in the latest 1.3

Last updated on 2020-08-17
*Bug Fixed
Tampilkan Selengkapnya

Video dan tangkapan layar

  • Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar poster
  • Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar screenshot 1
  • Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar screenshot 2
  • Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar screenshot 3
  • Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar screenshot 4
  • Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar screenshot 5

Versi lama Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

ikon APKPure

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies