Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar
Over Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar
Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam Akan Musulmi Na Gari da sauransu.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan-toepassing mai suna Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Musulmi Na Gari, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonusnummers (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan applicatie din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din applicatie din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
What's new in the latest 1.3
Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar APK -informatie
Oude versies van Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar
Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar 1.3
Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar 1.1
Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!