Rabon Gado-Sheikh Jafar Mp3

ZaidHBB
Jul 28, 2020
  • 16.3 MB

    Ukuran file

  • Android 4.1+

    Android OS

Tentang Rabon Gado-Sheikh Jafar Mp3

Saurari wa'azin Malam Jafar akan Rabon Gado ba tara da internet ba.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Aplikasi Wannan mai suna Rabon Gado-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan cikakken bayani akan Rabon Gado.

Ku sauko da ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar koneksi data kafin suyi bermain.

Haka zalika aplikasi wannan na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta ingin aplikasi, untuk ya lengkap alamat email ta dina da na bayar kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi beri peringkat ingin aplikasi dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Tampilkan SelengkapnyaTampilkan sedikit

What's new in the latest 1.3

Last updated on 2020-07-28
*Bug Fixed

Versi lama Rabon Gado-Sheikh Jafar Mp3

Pengunduhan Super cepat dan aman melalui aplikasi APKPure

Sekali klik untuk menginstal file XAPK/APK di Android!

Unduh APKPure