Our website uses necessary cookies to enable basic functions and optional cookies to help us to enhance your user experience. Learn more about our cookie policy by clicking "Learn More".
Accept All Only Necessary Cookies
ikon Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

2.9 by engrshams


Mar 1, 2021

Tentang Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

Wannan aplikasi yana dauke da Sharhin Siffatus Salatin Nabiyyi Offline na Sheik Jafar

Assalamu Alaikum

Aplikasi wannan yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Offline na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, shine muka ga ya dace muyi aplikasi wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

An haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai alias mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Pusat Kebudayaan Mesir), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Kelas Malam Dewasa, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primer, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Master) seorang Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), seorang Jami'ar Usman Dan Fodiyo da ambil Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Syekh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Syekh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Nabiia'iz, Siffatus Salaatun Nabii. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin menggosok tafsirinsa harshen hausa karkashin cibiyar (Pusat Dokumentasi Islam Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Aplikasi Domin samun sauran na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (aplikasi kelas satu) gratis aplikasi Hausa Islam dake cikin play store

Don Allah idan har kaji dadin wannan aplikasi taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran media sosial domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan aplikasi bintang lima.

Apa yang baru dalam versi terbaru 2.9

Last updated on Mar 1, 2021

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P Update 2.9

Diunggah oleh

Mohammed Med

Perlu Android versi

Android 4.1+

Tampilkan Selengkapnya

Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P Tangkapan layar

Komentar Loading...
Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.