Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

engrshams
Mar 1, 2021
  • 99.0 MB

    Dung lượng tệp

  • Android 4.1+

    Android OS

Giới thiệu về Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

Wannan ứng dụng yana dauke da Sharhin Siffatus Salatin Nabiyyi offline na Sheik Jafar

Assalamu Alaikum

Ứng dụng Wannan yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi Mp3 Offline na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, tỏa sáng muka ga ya dace muyi ứng dụng wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

Một haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, một shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wa shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Funning a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Trung tâm văn hóa Ai Cập), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Lớp học buổi tối dành cho người lớn, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na tiểu, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Bậc thầy) a Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (Tiến sĩ), một Jami’ar Usman Dan Fodiyo da lấy Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na farko, mutumin kasar Masar, Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu na hadattaf Muhammad Shehu, mutumin Lokoja, Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Tiến sĩ Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratabun Nabawiy, Ahiia Sala. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar (Trung tâm Tài liệu Hồi giáo Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Ứng dụng Domin Samun Sauran na Sheikh Jafar da Sauran manyan malamai na sunnah duba (ứng dụng hạng nhất) miễn phí Ứng dụng Hồi giáo Hausa dake cikin Play Store

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma a manta ayi xếp hạng ứng dụng na wannnan năm sao.

Hiển thị nhiều hơn

What's new in the latest 2.9

Last updated on 2021-03-01
1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
Hiển thị nhiều hơn

Video và ảnh chụp màn hình

  • Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P bài đăng
  • Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P ảnh chụp màn hình 1
  • Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P ảnh chụp màn hình 2
  • Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P ảnh chụp màn hình 3
  • Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P ảnh chụp màn hình 4
  • Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P ảnh chụp màn hình 5

Thông tin APK Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

Phiên bản mới nhất
2.9
Danh mục
Lối sống
Android OS
Android 4.1+
Dung lượng tệp
99.0 MB
Nhà phát triển
engrshams
Tải APK an toàn và nhanh chóng trên APKPure
APKPure sử dụng xác minh chữ ký để đảm bảo tải APK miễn phí virus cho Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P.

Phiên bản cũ của Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P

APKPure biểu tượng

Tải xuống siêu nhanh và an toàn thông qua Ứng dụng APKPure

Một cú nhấp chuột để cài đặt các tệp XAPK/APK trên Android!

Tải về APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies