Littafin Hausa Hisnul Muslim P

Littafin Hausa Hisnul Muslim P

AAARSOFTWARE
Jun 11, 2021
  • 4.1

    Android OS

Informazioni su Littafin Hausa Hisnul Muslim P

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja...

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta da yadda duk iya waa yaa kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hasar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wantn aiki duniya da lahira. Amin

Mostra Altro

What's new in the latest 1.1.0

Last updated on Jun 11, 2021
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostra Altro

Video e screenshot

  • Poster Littafin Hausa Hisnul Muslim P
  • 1 Schermata Littafin Hausa Hisnul Muslim P
  • 2 Schermata Littafin Hausa Hisnul Muslim P
  • 3 Schermata Littafin Hausa Hisnul Muslim P
  • 4 Schermata Littafin Hausa Hisnul Muslim P
  • 5 Schermata Littafin Hausa Hisnul Muslim P
Icona APKPure

Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure

Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!

Scarica APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies