Littafin Hausa Hisnul Muslim P

Littafin Hausa Hisnul Muslim P

AAARSOFTWARE
Jun 11, 2021
  • 4.1

    Android OS

Littafin Hausa Hisnul Muslim P 정보

Littafin Hausa Hisnul 무슬림, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

* Littafin Hausa Hisnul 무슬림, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta ... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. 아민

더 보기

What's new in the latest 1.1.0

Last updated on Jun 11, 2021
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • Littafin Hausa Hisnul Muslim P 포스터
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim P 스크린샷 1
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim P 스크린샷 2
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim P 스크린샷 3
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim P 스크린샷 4
  • Littafin Hausa Hisnul Muslim P 스크린샷 5
APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기