Tarihin annabawa 25

Tarihin annabawa 25

Abubakar Muhammad
May 29, 2024
  • 8.6 MB

    Dimensione

  • Android 5.0+

    Android OS

Informazioni su Tarihin annabawa 25

Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma Shine mutum na farko da aka far

Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma Shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta. Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani sawai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Giobbe) Shine Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Salmi) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (Il Vangelo).[1]

Wanda ya banbanta a addinin musulunci Shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh, Wanda musulmai suka yarda da Shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, to Annabi Muhammad Shine manzo kuma annabin karshe.

Mostra Altro

What's new in the latest 5.2

Last updated on May 29, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Mostra Altro

Video e screenshot

  • Poster Tarihin annabawa 25
  • 1 Schermata Tarihin annabawa 25
  • 2 Schermata Tarihin annabawa 25
  • 3 Schermata Tarihin annabawa 25
  • 4 Schermata Tarihin annabawa 25
  • 5 Schermata Tarihin annabawa 25
  • 6 Schermata Tarihin annabawa 25
  • 7 Schermata Tarihin annabawa 25

Informazioni sull'APK Tarihin annabawa 25

Ultima versione
5.2
Categoria
Istruzione
Android OS
Android 5.0+
Dimensione
8.6 MB
Sviluppatore
Abubakar Muhammad
Download APK sicuri e veloci su APKPure
APKPure utilizza la verifica delle firme per garantire download di APK Tarihin annabawa 25 senza virus per te.

Vecchie versioni di Tarihin annabawa 25

Icona APKPure

Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure

Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!

Scarica APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies