Tarihin annabawa 25
About Tarihin annabawa 25
Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka far
Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta . Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) shine Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psalms) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (The Gospel).[1]
Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh, wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, to Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe.
What's new in the latest 5.2
Tarihin annabawa 25 APK Information
Old Versions of Tarihin annabawa 25
Tarihin annabawa 25 5.2
Super Fast and Safe Downloading via APKPure App
One-click to install XAPK/APK files on Android!