Tatsuniya Hausa
17.7 MB
Dimensione
Android 4.4+
Android OS
Informazioni su Tatsuniya Hausa
Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa
Akwai labarai da dama waɗanda suka fito a cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.
Misalin Jarumi daya fito a ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.
Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.
Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.
Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.
Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.
Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci a cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.
Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.
Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.
1. Gizo da Budurwar Danƙo
2.Malam Maidara
3. Daskin Dariɗi na farko.
4. Musan Gaya
5. Matsiyaci da Kwarkwata
6. Gizò da Botorami
7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa
8. Balulu
9. Gizo da Maciji
10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu
11. TaKitse
12. An Kutungayya na biyu
13. An Barebari da Matansa
14. An Kutungayya na farko
What's new in the latest 10.1
Informazioni sull'APK Tatsuniya Hausa
Vecchie versioni di Tatsuniya Hausa
Tatsuniya Hausa 10.1
Tatsuniya Hausa 10.0
Tatsuniya Hausa 9.9
Download super veloce e sicuro tramite l'app APKPure
Basta un clic per installare i file XAPK/APK su Android!