Tatsuniya Hausa

Tatsuniya Hausa

Afri-Florecer
Aug 1, 2024
  • 17.7 MB

    Rozmiar Pliku

  • Android 4.4+

    Android OS

O Tatsuniya Hausa

Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa

Akwai labarai da dama waɗanda suka pasuje do cikin tatsuniyoyin Jarumi ko Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka da kuma Mayaudara.

Misalin Jarumi daya pasuje do ciki shi ne Babarbare. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so as sunyi nasara ƙarshen labarin.

Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.

Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata sunan Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.

Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.

Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, Sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma słońce taimaka mashi.

Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci i cikin Tatsuniyar. Wannan nema tsayin da Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.

Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.

Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wannan manhaja.

1. Gizo da Budurwar Danƙo

2. Malam Maidara

3. Daskin Dariɗi na farko.

4. Musan Gayya

5. Matsiyaci da Kwarkwata

6. Gizo da Botorami

7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa

8. Balulu

9. Gizo da Maciji

10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu

11. Ta Kitse

12. Ɗan Kutungayya na biyu

13. Barebari da Matansa

14. Ɗan Kutungayya na farko

Pokaż więcej

What's new in the latest 10.1

Last updated on Aug 1, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Pokaż więcej

Filmy i zrzuty ekranu

  • Tatsuniya Hausa plakat
  • Tatsuniya Hausa screenshot 1
  • Tatsuniya Hausa screenshot 2
  • Tatsuniya Hausa screenshot 3
  • Tatsuniya Hausa screenshot 4
  • Tatsuniya Hausa screenshot 5
  • Tatsuniya Hausa screenshot 6
  • Tatsuniya Hausa screenshot 7

Informacje Tatsuniya Hausa APK

Ostatnia wersja
10.1
Android OS
Android 4.4+
Rozmiar Pliku
17.7 MB
Deweloper
Afri-Florecer
Available on
Bezpieczne i Szybkie Pobieranie APK na APKPure
APKPure używa weryfikacji podpisu, aby zapewnić bezpieczne pobieranie plików APK Tatsuniya Hausa bez wirusów dla Ciebie

Stare wersje Tatsuniya Hausa

APKPure ikona

Superszybkie i bezpieczne pobieranie za pośrednictwem aplikacji APKPure

Jedno kliknięcie, aby zainstalować pliki XAPK/APK na Androidzie!

Pobierz APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies