Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum
Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum 정보
Saurari Wa'azin Guruntum 아칸 "Guji Auren Sha'awa"다 ma 와트 wa'azin.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan A guji Auren Sha'awa, Mazinaciya Jakar Gayu, Ka Kyautata guzurinka, Muhimmancin gwaji kafin Aure da sauran su.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum 의 오래된 버전
Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum 2.0
Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum 1.2
Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum 1.0
APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드
한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!