APKPure에서 안전하고 빠른 APK 다운로드
APKPure는 바이러스 없는 Karin Magana APK 다운로드를 위해 서명 확인을 사용합니다.
Karin Magana Na Hausa (Hausa proverbs)
Karin Magana, kalmomi ne 'yan kilalan amma masu kunshe da zunzurutun ma'ana. Ana amfani da su kuma a tsakanin kowace al'ummar duniya. Kusan za a iya cewa babu wani abin da babu karin magana a kansa.
Karin Magana na da suna iri daban-daban da suka hada da Salon Magana da dai sauransu.
Wannan Appication din yana kunshe da karin magana sama da 300+ kala daban daban.