Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia

Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia

Globalization
Mar 5, 2022
  • 4.4 and up

    Android OS

Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 정보

Saurari labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai.

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )

Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet

Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe

- Shirin Yamma

- Shirin Rana

Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,

Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings).

Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.

더 보기

What's new in the latest 1.0

Last updated on Mar 5, 2022
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
더 보기

비디오 및 스크린 샷

  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 포스터
  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 스크린샷 1
  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 스크린샷 2
  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 스크린샷 3
  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 스크린샷 4
  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 스크린샷 5
  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 스크린샷 6
  • Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia 스크린샷 7
APKPure 아이콘

APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드

한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!

다운로드 APKPure
thank icon
사용자 환경을 개선하기 위해 이 웹 사이트의 쿠키 및 기타 기술을 사용합니다.
이 페이지의 링크를 클릭하면 당사의 개인 정보 보호 정책쿠키 정책에 동의하는 것입니다.
더 알아보기