Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia
4.4 and up
Android OS
關於Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia
Saurari labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai。
Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )
Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,
Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.
Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia
Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings).
Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.
最新版本1.0的更新日誌
Radiyo BBC Hausa Sauraro Lafia APK信息
在APKPure極速安全下載應用程式
一鍵安裝安卓XAPK/APK文件!