Yayana Mijina

Hausa Novel

7.0.0 by Abrahamjr
Aug 13, 2023 이전 버전

Yayana Mijina 정보

Yayana Mijina 소설 나 하우사어 Kyauta

Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara karatun ki kafin yayan ki Ya dawo sannan ina san kisa a ranki kefa matar aure ce ke matar wani ce banda kula mutanen banza danda biyewa 교수 ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai dan lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri dan ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.

와니 다키 계단 나가 타 누파 타비 와니 다키, 와타 마타 나 사우네 다 신문 아 한눈 타, 마마 산누 다 아이키, 야우와 야르 타 하 쿤 가마 마가나 다 바반 나키,?에 마마, 사라 이나산 키비 마가나르 마하이핀 키 덕 다 나산 기단 da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.

Mama meyasa kika ce haka, sarah bari yau zan vaki labarin family dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.

Shekaru asirin da suka wuce.

추가 앱 정보

최신 버전

7.0.0

업로드한 사람

Lasha Mikeladze

필요한 Android 버전

Android 4.4+

더 보기

Use APKPure App

Get Yayana Mijina old version APK for Android

다운로드

Use APKPure App

Get Yayana Mijina old version APK for Android

다운로드

Yayana Mijina 대안

Abrahamjr에서 더 많은 것을 얻기

발견하다