Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline
Mengenai Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline
Saurari Kundin Tarihi Daga Bakin Mallam Daurawa ba mentara data da kunna ba.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline" na kunshe da wa'azin Mallam Aminu Daurawa Kano permainan da Tarihin Magabata na kwarai. Aplikasi din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Aplikasi din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin apps dina don ku sauko da kashi na biyun.
Idan kunji dadin wannan aplikasi din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB sebuah kedai sai kuyi search, a take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / aka saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu.
What's new in the latest 2.0
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Maklumat APK Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline
Versi lama Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 2.0
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 1.3
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 1.2
Kundin Tarihi 1 Mp3 Offline 1.1.1
Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure
Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!