Mace Yar Gata-Guruntum Mp3

Mace Yar Gata-Guruntum Mp3

ZaidHBB
Aug 2, 2020
  • 39.8 MB

    Saiz Fail

  • Android 4.1+

    Android OS

Mengenai Mace Yar Gata-Guruntum Mp3

Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Mace Yar Gata" da ma wasu wa'azin.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Mace Yar Gata-Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Yar Gata, Zuciyar ka Limamiyar ka, Karshen Ado Likkafani, Hasken Imani, Duniya fure take bata yaya da sauran su .

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

Tunjukkan Lagi

What's new in the latest 1.3

Last updated on 2020-08-02
*Bug Fixed
Tunjukkan Lagi

Video dan tangkapan skrin

  • Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 penulis hantaran
  • Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 syot layar 1
  • Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 syot layar 2
  • Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 syot layar 3
  • Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 syot layar 4
  • Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 syot layar 5

Versi lama Mace Yar Gata-Guruntum Mp3

APKPure ikon

Muat Turun Super Pantas dan Selamat melalui Apl APKPure

Satu klik untuk memasang fail XAPK/APK pada Android!

Muat Turun APKPure
thank icon
Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Baca Yang Selanjutnya