Hausa Comedy TV
Over Hausa Comedy TV
A saukake mu nishadantu da videos on barkwanci on manyan masu comedy on hausa
Rayuwa fa saida nashadi domin nishadi na kawo karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa rage radadin wani abu dake damun dan Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na manyan masu nishadantar da mutane ma'ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tarra da fadakarwa hade da ilimantar wa.
Wannan manhaja ta kunshi komedies wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan videos on barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android da fatan zakuji dadin wanna application kuma kada ku manta kuyi delen zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu son nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.
What's new in the latest 15.1.0
Hausa Comedy TV APK -informatie
Oude versies van Hausa Comedy TV
Hausa Comedy TV 15.1.0
Hausa Comedy TV 15.0.0
Hausa Comedy TV 14.4
Hausa Comedy TV 14.2
Supersnel en veilig downloaden via de APKPure-app
Eén klik om XAPK/APK-bestanden op Android te installeren!