Hausa Comedy TV
24.9 MB
حجم الملف
Android 4.4+
Android OS
عن Hausa Comedy TV
A saukake mu nishadantu da videos na barkwanci na manyan masu comedy na hausa
Rayuwa fa saida nashadi domin nishadi na kawhen karshen matsaloli da suka shafi damuwa hawan jini bacin rai kuncin rayuwa rage radadin wani abu dake damun dan Adam da sauran abubuwa masu matukar amfanarwa. Saboda haka mu shakata da wadannan bidiyoyi na manyan masu nishadantar da mutane ma'ana masu barkwanci na hausa wanda ke saka mutane farin ciki tare da fadakarwa hade da ilimantar wa.
Wannan manhaja ta kunshi comedies wanda zasu baku nishadi domin yana dauke da abubuwan barkwanci na wanda suka saba bamu nishadi wanda suka hadarda da duk wasu Manyan masu barkwanci da suka saba nishadantar daku. Kada ku manta zaku kalli wadannan أشرطة الفيديو na barkwanci a kyauta a wayoyin ku na Android da fatan zakuji dadin wanna application kuma kada ku manta kuyi share zuwa yan uwa da abokan arziki. Wannan manhaja takuce masu son nashadi domin kawar da damuwa da kuma abinda damuwa ke haddasawa mungode.
What's new in the latest 15.1.0
معلومات Hausa Comedy TV APK
الإصدارات القديمة لـ Hausa Comedy TV
Hausa Comedy TV 15.1.0
Hausa Comedy TV 15.0.0
Hausa Comedy TV 14.4
Hausa Comedy TV 14.2
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!