Wannan littafi yana Bayani NE A kan Aikin Hajji cikin harshen Hausa
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mahometa (SAW) Bayan Haka, Wannan dan littafi yana Bayani ne gra da tsarki addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi sauki wajen bla Sako cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani Wanda zai dauki nauyin Wannan aiki matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta bla wata Rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan zaktualizować Domin yanzu dada saukaka shi ga mai Karatu.