Wannan littafi Yana bayani ne a kan Aikin Hajji cikin harshen Hausa
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) Bajan haka, Wannan dan littafi Yana bayani ne Spiel da tsarki ein addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada sako ein cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi ein rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki ein matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan aktualisieren einen yanzu domin dada saukaka shi ga mai Karatu.