”Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

doctor kiyawa
Jul 28, 2017
  • 41.5 MB

    ขนาดไฟล์

  • Android 4.0+

    Android OS

เกี่ยวกับ Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami

Assalama alikum.....wannan application mai suna "Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami" yana dauke da jawabi akan alamomi na tashin alkiyama wadda sheik aliyu fantami yayi....bayan haka wannan application kyauta ne wato baya bukatar internet connection kawai downloading mutum zaiyi sannan ya saurara a duk lokacin da mutum yake so yaji.

Dadi da kari wannan application bawai iya lecture akan tashin alkiyama yake dauke dashi ba harma da wasu lecture masu muhimmanci kamar su:

1.zuwan dujjal duniya

2.ya juju wa ma juju

3.kaddamar da duniya akan lahira

4.mukaranta al qurani......da dai sauransu

sannan muna sanar da yan uwa musulmai cewa aduk lokacin da suke son kowanna irin application na addinin mususlunci to su shiga google play store su rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin application da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mungode ayi sauraro lafiya

แสดงเพิ่มเติม

What's new in the latest 1.0

Last updated on Jul 28, 2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
แสดงเพิ่มเติม

วิดีโอและภาพหน้าจอ

  • Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami โปสเตอร์
  • Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami ภาพหน้าจอ 1
  • Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami ภาพหน้าจอ 2
  • Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami ภาพหน้าจอ 3
  • Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami ภาพหน้าจอ 4
  • Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami ภาพหน้าจอ 5
  • Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami ภาพหน้าจอ 6

Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami รุ่นเก่า

APKPure ไอคอน

การดาวน์โหลดที่รวดเร็วและปลอดภัยเป็นพิเศษผ่านแอป APKPure

คลิกเพียงครั้งเดียวเพื่อติดตั้งไฟล์ XAPK/APK บน Android!

ดาวน์โหลด APKPure
thank icon
เราใช้คุกกี้และเทคโนโลยีอื่น ๆ บนเว็บไซต์นี้ เพื่อปรับปรุงประสบการณ์การใช้งานของคุณ
การคลิกลิงก์ใด ๆ ในหน้านี้แสดงว่าคุณยินยอมในส่วนของ นโยบายความเป็นส่วนตัว และ นโยบายคุกกี้ ของเรา
เรียนรู้เพิ่มเติม