Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami
Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami 정보
Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami
Assalama alikum.....wannan application mai suna "Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami" yana dauke da jawabi akan alamomi na tashin alkiyama wadda sheik aliyu fantami yayi....bayan haka wannan application kyauta ne wato baya bukatar internet connection kawai downloading mutum zaiyi sannan ya saurara a duk lokacin da mutum yake so yaji.
Dadi da kari wannan application bawai iya lecture akan tashin alkiyama yake dauke dashi ba harma da wasu lecture masu muhimmanci kamar su:
1.zuwan dujjal duniya
2.ya juju wa ma juju
3.kaddamar da duniya akan lahira
4.mukaranta al qurani......da dai sauransu
sannan muna sanar da yan uwa musulmai cewa aduk lokacin da suke son kowanna irin application na addinin mususlunci to su shiga google play store su rubuta "doctorkiyawa" zakuga dukkanin application da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai...mungode ayi sauraro lafiya
What's new in the latest 1.0
Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami apk 정보
Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami의 오래된 버전
Alamomin Tashin Alkiyama by sheik Fantami 1.0
APKPure 앱을통한매우빠르고안전한다운로드
한번의클릭으로 Android에 XAPK/APK 파일을설치할수있습니다!