”Sheikh Dr. Sani Lecture

Sheikh Dr. Sani Lecture

Merafi-Apps
Oct 21, 2018
  • 37.3 MB

    ขนาดไฟล์

  • Android 4.1+

    Android OS

เกี่ยวกับ Sheikh Dr. Sani Lecture

Saurari Khudbobin Sheik Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo, offline ba tare da data ba.

Wannan Application yana qunshe da Khudbobin Juma'a wadanda Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya gabatar. Zaku iya sauraron wadannan Khudbobi offline ba tare da qona mobile data naku ba.

Kuma zaku iya sauke wasu daga applications namu kamar su:

Wa'azuzzuka da Lakcoci nasu Shiek Jafar Mahmud Adam, Sheik Aminu Daurawa, Sheik Ali Isha Fantami, Sheik Ahmed Deedat, Sheik Albany Zaria da sauransu. Ko kuma littatafai na hausa da kuma turanci.

Allah ya qara datar damu bisa bin Sunnah, ya kuma qara taimakonmu wajen yaqi da bin son zuciyoyinmu. Ameen.

Kada Ku Manta ku mana rating applications dinmu, kuma domin tsokaci ko shawara zaku iya tuntubar mu ta email dinmu dake qasa, ko kuma ku mana comment wanda inshaAllah zamu muku reply.

Barakallahu Feekum Wa Jazakumullahu Khairan

HadithTech Team.

แสดงเพิ่มเติม

What's new in the latest 1.0.0.1

Last updated on 2018-10-21
Updated Privacy Policy
แสดงเพิ่มเติม

วิดีโอและภาพหน้าจอ

  • Sheikh Dr. Sani Lecture โปสเตอร์
  • Sheikh Dr. Sani Lecture ภาพหน้าจอ 1
  • Sheikh Dr. Sani Lecture ภาพหน้าจอ 2
  • Sheikh Dr. Sani Lecture ภาพหน้าจอ 3
  • Sheikh Dr. Sani Lecture ภาพหน้าจอ 4
  • Sheikh Dr. Sani Lecture ภาพหน้าจอ 5
  • Sheikh Dr. Sani Lecture ภาพหน้าจอ 6
  • Sheikh Dr. Sani Lecture ภาพหน้าจอ 7

Sheikh Dr. Sani Lecture รุ่นเก่า

APKPure ไอคอน

การดาวน์โหลดที่รวดเร็วและปลอดภัยเป็นพิเศษผ่านแอป APKPure

คลิกเพียงครั้งเดียวเพื่อติดตั้งไฟล์ XAPK/APK บน Android!

ดาวน์โหลด APKPure
thank icon
เราใช้คุกกี้และเทคโนโลยีอื่น ๆ บนเว็บไซต์นี้ เพื่อปรับปรุงประสบการณ์การใช้งานของคุณ
การคลิกลิงก์ใด ๆ ในหน้านี้แสดงว่าคุณยินยอมในส่วนของ นโยบายความเป็นส่วนตัว และ นโยบายคุกกี้ ของเรา
เรียนรู้เพิ่มเติม