À propos de Khudbobin Dr. Sani L/Lemo
Saurari Khudbobin Cheikh Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo, hors ligne tare ba da ba données.
Wannan Application yana qunshe da Khudbobin Juma'a wadanda Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo ya gabatar. Zaku iya sauraron wadannan Khudbobi offline ba tare da qona mobile data naku ba.
Kuma zaku iya sauke wasu daga applications namu kamar su:
Wa'azuzzuka da Lakcoci nasu Shiek Jafar Mahmud Adam, Sheik Aminu Daurawa, Sheik Ali Isha Fantami, Sheik Ahmed Deedat, Sheik Albany Zaria da sauransu. Ko kuma littatafai na hausa da kuma turanci.
Allah ya qara datar damu bisa bin Sunnah, ya kuma qara taimakonmu wajen yaqi da bin son zuciyoyinmu. Ameen.
Kada Ku Manta ku mana rating applications dinmu, kuma domin tsokaci ko shawara zaku iya tuntubar mu ta email dinmu dake qasa, ko kuma ku mana comment wanda inshaAllah zamu muku reply.
Barakallahu Feekum Wa Jazakumullahu Khairan
HadithTech Team.
What's new in the latest 1.0.0.1
Informations Khudbobin Dr. Sani L/Lemo APK
Vieilles versions de Khudbobin Dr. Sani L/Lemo
Khudbobin Dr. Sani L/Lemo 1.0.0.1
![APKPure icône](https://image.winudf.com/v2/upload/images/icon.png/image.png?fakeurl=1&w=120)
Téléchargement super rapide et sûr via l'application APKPure
Un clic pour installer les fichiers XAPK/APK sur Android!