BBC Shirye shirye na musamman

BBC Shirye shirye na musamman

Globalization
Mar 5, 2022
  • 4.4 and up

    Android OS

BBC Shirye shirye na musamman hakkında

Saurari labaran düniya kai Staye, da shirye shiryen BBC

Bbc Hausa Radio da jarida, rahotanni, bidiyo da shirye-shiryen BBC

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )

Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet

Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe

- Shirin Yamma

- Shirin Rana

Daha Fazla Göster

What's new in the latest 1.0

Last updated on Mar 5, 2022
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Daha Fazla Göster

Videolar ve ekran görüntüleri

  • BBC Shirye shirye na musamman gönderen
  • BBC Shirye shirye na musamman Ekran Görüntüsü 1
  • BBC Shirye shirye na musamman Ekran Görüntüsü 2
  • BBC Shirye shirye na musamman Ekran Görüntüsü 3
  • BBC Shirye shirye na musamman Ekran Görüntüsü 4
  • BBC Shirye shirye na musamman Ekran Görüntüsü 5
APKPure simgesi

APK Uygulaması ile Süper Hızlı ve Güvenli İndirme

XAPK/APK dosyalarını Android'e yüklemek için tek tıkla!

İndir APKPure
thank icon
Kullanıcı deneyiminizi geliştirmek için bu web sitesinde çerezleri ve diğer teknolojileri kullanıyoruz.
Bu sayfadaki herhangi bir bağlantıya tıklayarak, Gizlilik Politikamıza ve Çerezler Politikamıza izin vermiş oluyorsunuz.
Daha fazla bilgi edin