BBC Shirye shirye na musamman
4.4 and up
Android OS
دربارهی BBC Shirye shirye na musamman
Saurari labaran duniya kai Staye, da shirye shiryen BBC
Bbc Hausa Radio da jarida, rahotanni, bidiyo da shirye-shiryen BBC
Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira )
Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
جدیدترین 1.0 چه خبر است
اطلاعات BBC Shirye shirye na musamman APK
دانلود فوق سریع و ایمن از طریق برنامه APKPure
برای نصب فایل های XAPK/APK در اندروید با یک کلیک!