Wannan manhaja ce mai dauke da nau'o'in nishadi daban daban daga mafi shaharan kamfanin fassara fina finai izuwa harshen Hausa, wato Algaita Dub Studio. Acikinta akwai sassa daban daban kamar sashen fassararrun fina finai, wakoki, labaran sauraro na barkwanci, soyayya, da karfafa gwiwa. Sannan wannan manhaja tana dauke da sashe na hira (chat) da dukkan sauran jama'ar da suka sauke manhajar kuma sukayi rijista a cikinta.
مزید دکھائیں
What's new in the latest 1.1
Last updated on 2019-07-09
- A wannan manhaja za a iya hira da dukkan wadanda suka sauke ta sannan sukayi rijista acikinta - Za a iya tura sako ga masu gudanar da manhajar dauke da korafi, shawara ko kuma tambaya da ta shafi manhajar ko abubuwan dake cikinta - Mai amfani da wannan manhaja zai iya sharhi (comment) akan kowani abu dake acikin wannan manhaja
مزید دکھائیں
ویڈیوز اور اسکرین شاٹس
Algaita Dubstudio Extra کے لیے Android آفیشل ٹریلر
Download APK on Android with Free Online APK Downloader - APKPure
Facebook
Twitter
Reddit
WhatsApp
LINE
Gmail
LinkedIn
Pinterest
Messenger
Telegram
آپ کی درجہ بندی اور آراء کا شکریہ!
آپ پہلے ہی درجہ بندی کر چکے ہیں۔
ہم آپ کے صارف کے تجربے کو بہتر بنانے کے لیے اس ویب سائٹ پر کوکیز اور دیگر ٹیکنالوجیز کا استعمال کرتے ہیں۔ اس صفحے پر کسی بھی لنک پر کلک کرکے آپ ہماری رازداری کی پالیسی اور کوکیز پالیسی پر متفق ہو رہے ہیں۔