HAJJ DA UMRAH


2.0 by ABUBAKAR SADIK SALIHU
Aug 4, 2016

کے بارے میں HAJJ DA UMRAH

wannan littafi yana bayani ne a game da aikin Hajji Update ne ga na farko.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. wannan update ne ga na farko, Hajj da Umrah domin an dada saukaka shi ga mai karatu domin yin bincike wato (search).

معلومات ایپ اضافی

تازہ ترین ورژن

2.0

اپ لوڈ کردہ

Moudi Zied

Android درکار ہے

Android 3.0+

Available on

مزید دکھائیں

HAJJ DA UMRAH متبادل

ABUBAKAR SADIK SALIHU سے مزید حاصل کریں

دریافت