Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya

Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya

sabilujmr
Aug 23, 2019
  • 3.9 MB

    فائل سائز

  • Android 4.1+

    Android OS

About Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya

Kalaman soyayya da sakon soyayya a hausa.

wannan manhaja mai suna "Hausa Love Message" mun kirkireta ne domin jama'a ma'abota soyayya da kuma wayanda zasu fara soyayya kwana kusa, ganin yadda basu saba ba to idan har kai sabo ne a soyayya kuma yanzu zaka fara to idan ka dauko wannan manhaja zaka koyi duk yadda ake soyayya.

A cikin wannan sabuwar manhaja tamu mun shirya kalamai na soyayya da dama kuma munyi bayanin yadda zakayi amfani dasu da kuma irin salon da ake amfani dasu.

Kadan daga cikin samfurin kalaman soyayyar gasu kamar haka:

Banida sauran buri na rayuwa sai na kasancewa da kaunarki

Gashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki

nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki

nakanji kamar raina zai futa idan naga hawayenki

zuciyata tana mun zafi musamman idan taga rashin walwalarki

sai naji tana yunkurowa tafasa kirjina dan tazo gareki

banida wani aiki sai nasaki afarin ciki

kafafuwa basa yarda naje inda babu takun sawayenki 

gashi hannaye basa rubutu sai in zasu rubuta sunanki

bakina baya iya furta kalmar da babu harufan sunanki kunnuwa basa iya sauraran muryarda batada alaka da taki

Zuciyata batada lokacin tunanin watanki raina shirye yake ya barni in har zai faranta miki

bana zama a inda bana ganun wucewarki, bana shiri da abokin da baya min zancanki. bana shiga damuwa saboda ina kallan kyakkyawar fuskarki,

ina farin ciki.

Bayan wayannan kuma wannan manhaja tana da alaka da wayannan kamar haka:

* soyayya da shakuwa

* soyayya da amana

* soyayya da tausayi

* soyayya zalla

* soyayya da aure

* soyayya

* soyayya zallah

* soyayyar zamani

* kalaman soyayya

* littafan soyayya

* littafin soyayya

* aure da jima'i

* rayuwar aure

* makauniyar soyayya

مزید دکھائیں

What's new in the latest 1.0

Last updated on 2019-08-24
* soyayya da shakuwa
* soyayya da aure
* kalaman soyayya
مزید دکھائیں

ویڈیوز اور اسکرین شاٹس

  • Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya پوسٹر
  • Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya اسکرین شاٹ 1
  • Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya اسکرین شاٹ 2
  • Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya اسکرین شاٹ 3

کے پرانے ورژن Soyayya Da Aure; Sakonnin soyayya

APKPure آئیکن

APKPure ایپکےذریعےانتہائی تیزاورمحفوظڈاؤنلوڈنگ

Android پر XAPK/APK فائلیںانسٹالکرنےکےلیےایککلککریں!

ڈاؤن لوڈ کریں APKPure
thank icon
ہم آپ کے صارف کے تجربے کو بہتر بنانے کے لیے اس ویب سائٹ پر کوکیز اور دیگر ٹیکنالوجیز کا استعمال کرتے ہیں۔
اس صفحے پر کسی بھی لنک پر کلک کرکے آپ ہماری رازداری کی پالیسی اور کوکیز پالیسی پر متفق ہو رہے ہیں۔
مزید جانیں