Amfanin Zuma Da Girfa


5.0.0 bởi Abrahamjr
Aug 11, 2023 Phiên bản cũ

Về Amfanin Zuma Da Girfa

Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa

QUẢNG CÁO AMFANIN ZUMA GA

Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudan-zuma ke tsotsowa Mutane na amfani da zuma a matayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, một cikin surorin Alqur'ani maigirma - akwai surah mai sunan kudan zuma - wato Surat An- Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah "... waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69).

Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.

Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:

1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (vi khuẩn & nấm) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.

2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.

3. Tana taimaka ma mai-mura, tari, atishawa da sauran matalolin Tweetsi.

4. Maganin gudawa ce.

5. Maganin gyambon ciki - Loét.

6. Tana karfaha garkuwar jiki.

7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (quế).

8. Tana Tweetsa kuzari a jiki.

9. Tana giận dữ nauyin kiba. Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen giận dữ `kiba.

10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci.

11. Tana rage kumburi mai Tweetsa waje yayi kalar ja da radadin ciwo.

12. Tana kyautata lafiyar kwalwa.

* Amfanin Zuma

* Amfanin Girfa (Bột quế)

* Mật ong

* Bột quế

* Bột quế Menene a Hausa

kada ku manta kuyi tỷ lệ ứng dụng na Wannan

13. Tana gyara fata da rage Kurajen

fuska (mụn nhọt) idan ana shaha ta.

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

5.0.0

Được tải lên bởi

Benjamin Canales Herrera

Yêu cầu Android

Android 4.4+

Available on

Hiển thị nhiều hơn

Use APKPure App

Get Amfanin Zuma Da Girfa old version APK for Android

Tải về

Use APKPure App

Get Amfanin Zuma Da Girfa old version APK for Android

Tải về

Amfanin Zuma Da Girfa Thay thế

Xem thêm từ Abrahamjr

Phát hiện