Amfanin Zuma Da Girfa


5.0.0 par Abrahamjr
Aug 11, 2023 Anciennes versions

À propos de Amfanin Zuma Da Girfa

Kadan Daga Cikin Amfanin Zuma Da Garin Girfa

AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM

Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudan-zuma ke samarwa daga furen itace ko shuka -wato wani roman dake sinadari cikin furen itace ko shuka de kudan-zuma ke tsotsowa (nectar) dominante sarrafawan zuma. Mutane na amfani da zuma et matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, un cikin surorin Alqur'ani maigirma - sourk akwai mai sunan kudan zuma - souro Surat An-Nahl. Allah (S.W.A.) ya mania mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam cahin wannan surah "... waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69).

Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya un mana de mannequin dans un hadu de wasu.

Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:

1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bactéries et champignons) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwon-daji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhu-duhu tafi wannan amfanin.

2. Tana Warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.

3. Tana taimaka ma mai-mura, tari, atishawa da sauran matsalolin sanyi.

4. Maganin gudawa ce.

5. Maganin gyambon ciki - Ulcère.

6. Tana Karfafa Garkuwar Jiki.

7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (cannelle).

8. Tana Sanya Kuzari un jiki.

9. Tana Rage Nauyin Kiba. Shan ruwa mai-`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage` kiba.

10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci.

11. Tana rage kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo.

12. Tana Kyautata Lafiyar Kwalwa.

* Amfanin Zuma

* Amfanin Girfa (cannelle en poudre)

* Mon chéri

* Poudre de cannelle

* Menene Cinnamon Powder a Hausa

kada ku manta kuyi taux na wannan app

13. Tana gyara fata da rage kurajen

fuska (boutons) idan et shafa ta.

Informations Application supplémentaires

Dernière version

5.0.0

Telechargé par

Benjamin Canales Herrera

Nécessite Android

Android 4.4+

Available on

Voir plus

Use APKPure App

Get Amfanin Zuma Da Girfa old version APK for Android

Téléchargement

Use APKPure App

Get Amfanin Zuma Da Girfa old version APK for Android

Téléchargement

Alternative à Amfanin Zuma Da Girfa

Obtenir plus de Abrahamjr

Découvrir