Wakokin Yabon Annabi S.A.W Na Umar Abdulaziz Baba Fadar Bege
Wakokin Yabon Annabi S.A.W Na Umar AbdulAziz Baba Fadar Bege Shaharren Masoyin Manzon Allah. Allah Ya Gafarta masa Yasada shi da Masoyinsa Wato Annabi Muhammad S.A.W da Sheikh Ahmad Tijjani R.T.A da Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass R.T.A