Wannan ứng dụng fassarar littafin arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan dan littafi Fassarar Arba'unan Nawawi ne cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi sauki wajen yada sako một cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi một rarraba shi, da fatan za'a Samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki một matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda Wata rana zai zamanto akwai Tarin littattafai masu Yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan cập nhật một yanzu dan ya zama daidai da ứng dụng di na, na Hajj da Umrah Domin dada saukaka shi ga mai karatu.