KITABUT TAUHID
عن KITABUT TAUHID
Littafin Kitabut التوحيد واندا اكا فسارا Zuwa الهوسا
دا سنان الله ماي يان رحمة ماي ياون جنكاي.
Dukkan godiya ta tabbata a gareshi، kuma tsira da
amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da
iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.
بيان haka، wannan fassarar littafin “Kitabut Tauhid.
ne، wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin
عبد الله الفوزان يا وردة ، وانان مالامي فتاكان
malami ne mamba ne a majalisar manyan malamai ta
kasar Saudi Arebiya، kuma mamba a kwamitin dindindin
na fatawa da kuma bincike akan ilimi.
Wannan littafi na Tauhidi da wannan malami ya wallafa
ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman
bayanan su a daidai wannan lokaci، zaka iya cewa littafin
ya zo ne a daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.
Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan
ya biyo shi da babi-babi har guda hudu، sannan akar
kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya
kawo. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar، a
yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali
har goma sha-daya، shi kuwa babi na uku yana dauke ne
da fasali-fasali har guda shida، ayayin da babi na karshe
wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.
Wannan littafi kamar yadda sunansa yake ‘Kitabut
Tauhid ’، kuma haka na Shehun malamin nan wato
الشيخ محمد دان عبد الوهاب يعقوب داى كتابوت
Tauhid 'إلى amma sun y tarayyane a suna amma sun sha
banban a irin bayanan da suke dauke da shi، duk da
bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi، saidai
bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban
ne، saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake
سو ، الله يا عنفان دا مو دا سو باكي-دايا.
Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi
a makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a
kuma yada shi، saboda matukar muhimmancin da yake da
شي دا كوما yadda ya taboo wadansu bayanai da ake
aikatawa a wannan lokacin da suke bukatar irin
wadannan malamai su yi bayaninsu.
الله يا سكاوا وانان مالامي دا كوما واداندا سوكا يادا ونان لطفي الله يا ساكا الموسو دا الهري.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah، tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam، sheikh albani zariya، sheikh ali isah fantami، sheikh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
القرآن الكريم الكامل للشيخ عبد الرحمن السديس
تلاوة القرآن الكريم الجميلة بواسطة الشيخ ماهر المعوكي
القرآن الكريم الكامل حاليا من قبل الشيخ عبد الحميد mpe
تلاوة القرآن الكريم بواسطة سورة الفاسي mp3 مجانا وغير ذلك
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi to ka taimaka kayi sharing din sa ga sauran yan uwa musulmai domin su ma su samu su amfana.
kuma kada a manta ayi rating na wannan application.
What's new in the latest 4.1.3
معلومات KITABUT TAUHID APK
الإصدارات القديمة لـ KITABUT TAUHID
KITABUT TAUHID 4.1.3
KITABUT TAUHID 2.4
KITABUT TAUHID 2.3
KITABUT TAUHID 2.0
قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure
قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!