Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

AdamsDUT
17/04/2020
  • 6.7 MB

    حجم الملف

  • Android 4.1+

    Android OS

عن Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

tabbata Tarihin manzon تسيرا أنابي محمد tsira دا aminci الله سو لgareshi.

تطبيق Wannan yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (SWA)، wanda wani shahararen marubucin tarihi y wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken swihin man ( ).

Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa، da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai، ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko، wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice. (منشار).

ina fatan wannan application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.

 Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

تاكايشن طارحين منزون الله.

مانزو محمد الحبيب عن عبد الله (صلى الله عليه وسلم).

محمد علي عبد الله علي عبدالموليبي علي هاشمي عن عبد المنافي عن حسيعي عن كيلابي ، صلى الله عليه وسلم ، (حرشين لارابسي: أبو القاسم محمد بن إبن بن عبد الله بن عبد الله بن عبد الله بن عبد الله ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim، alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) yar Wahbi uan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). الكونيارسا: أبو القاسم ، أبو إبراهيم.

Laqabinsa: المصفاة yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar، Khataman nabiyyin، da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 ربيع الأول شيكارار جيوا (571 م) بيزا مشهورون زانس بندقية أهل بيتي (ع) ، م ، 12 جت وطن دا الملقب بالموصل. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci، sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kva dulmi غير شي.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

كيرانسا: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. الهجرة: يا يي هجرة داكا مكة زوى المدينة المنورة فاركان وطن ربيع الأول شكرا 13 داغا أيكينسا ، وانان يا فارو ني ساكاماكون كوتاروا داغا كافيرا جار شي دا كوما جا ساهابانسا.

Yaqoqinsa: الله يا ياي ومانزو إيزنينين ياكار مشيركاي دا كافيراي دا مونافوكاي ، ساي يا يي زوكي با داكسي دا سو وروار دا يوا دا مافي جرمانسو سون: بدار - أحد - الخندق (أحزاب) - خيبر - الهنيني.

ماتنسا: خديجة يار خويلد (عليه السلام) إيتا م ماتارسا تا فاركو ، أما سوران سو ني: سوداتو يار زامع دا عائشة يار أبو بكر دا غازية يار دودان (أم شريك) دا حفصة يار عمر دا رملة يار أبو سفيان (أم الحبيبية) دا أم السالم يار أبو أمية دا زينب يار جحاش دا زينب يار حزيما دا ميمونة يار الحارس دا جويرية يار الحارس دا صفية يار حيايي xan Akhdabl.

اليانسة: 1-عبد الله 2-القاسم 3-ابراهيم 4-فاكسيما (ع) أ واني قولين دا زينب دا رقية دا امو كلسوم.

Ammominsa: Tara ne، s''a'yan AbdulMuxallib ne: Al-Haris da Zubair da Abu Xalib da Hamza da Al-Gaidak da Darar Al-Muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

عرض المزيد

What's new in the latest 2.2

Last updated on 2020-04-18
Bug fix
عرض المزيد

فيديوهات ولقطات الشاشة

  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) الملصق
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) تصوير الشاشة 1
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) تصوير الشاشة 2
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) تصوير الشاشة 3
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) تصوير الشاشة 4
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) تصوير الشاشة 5
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) تصوير الشاشة 6
  • Tarihin Manzon Allah (S.A.W) تصوير الشاشة 7

الإصدارات القديمة لـ Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

APKPure أيقونة

قم بتنزيل سريع وآمن بالغاية عبر تطبيق APKPure

قم بتثبيت ملفات XAPK/APK بنقرة واحدة على أندرويد!

تحميل APKPure
thank icon
We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.
Learn More about Policies