Makarantar Soyayya

ChoiceSSB
2022年09月17日
  • 23.7 MB

    文件大小

  • Android 4.4+

    Android OS

关于Makarantar Soyayya

Ina Masoyan Asali, Soyayya dadi tafi zuma dadi!!!

Akwai wata magana ko karin magana da masoyan asali suke fadi akan soyayya, wato SOYAYYA dadi tafi zuma dadi! Wantan haka yake tabbas babu abin da yafi so dadi a rayuwa inkasameshi ke ko kai da masoyinki ko masoyiyarka ka chaba,haka zalika kema kincaba。

Soyayya fa halitta neh kuma kamar yadda ubangiji ya haliccemu maza da mata yasanya Wantan halintan a zuciyarmu wato halittar so。

Wannan manhaja mai suna Makarantar soyayya ya qunshi kalamai da rubuce rubuce masu dadi da mahimmanci akan soyayya,所以,kauna da sauransu。 Iya kalaman soyayya da cika alqawari da kula da junanku amatsayinku na masoya shi ne zai qara danqon soyayyanku。

wasu daga cikin kalaman soyayyan da yakamata kina fadi masa ko kana fadiwa masoyiyarka sunhada da

Amincin Allah da kariyarsa da yaddarsa su tabbata ga sarauniyar kyawawa。 Tauraruwa mai haskaka duniya。 Gani nazo gareki ko na samu jin daddadan kalamanki masu sanya nutsuwa ga mai sauraro。 Sannan naga kyakkyawar surar da Allah ya baki wadda ke samar da farin ciki da nishadi ga mai kallo。 Taku kike tamkar sarauniya, ina so nayi amfani da Wantan damar na bayyana miki yadda sonki yake a cikin zuciyata,sonki yabi jijiya ya rata tsoka ya fasa kashi da bargo da ke nake rayuwa ashiya sonki Yabonki shi ne abincina begenki shi ne ruwan shana, kaunarki ita ta ta zamto min numfashi na, my one ba zan iya rayuwabaa idan babu ke kece farin ciki na da tunaninki nake kwana da yabonki nake nake nake nake nake nake nake zuciya ke ce abar alfaharina kece kadai idaniyana ke iya gani, kitalafawa dan marayan da ya rasa duk wani farin ciku don ganin ya sameki。 Kece kadai zaki iya dawomin da farin ciki na da walwalata da dariyata idan kikace bakya sona zan rasa rayuwata。

Zuwa ga bakuwar zuciya mai kyakkyawar fuska hadi da kyakkyawan suna mai dadin kamshi mai kyakkyawan Murmushi mai zazzakar murya, ita ke sani na manta komai。 Haka kyawawan idanuwanki sukansa na zamanto makaho a yayin da suka yo arba da kyakkyawar 狼牙棒hadi da duk kaina farin ciki na idan na tunaki sai naji wani shauki ko aiki ki yarda da ni ki sani a cikin zuciyarki sarauniyar mata。

更多收起

最新版本1.0.0的更新日志

Last updated on 2022年09月17日
Soyayya Dadi Tafi zuma zaqi.
Makarantar Soyayya
So

Makarantar Soyayya历史版本

在APKPure上极速安全下载应用

一键安装安卓XAPK/APK文件!

下载 APKPure